Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 27

3 Sa’ad da Yahuda, wanda ya bashe Yesu, ya ga an yanke wa Yesu hukuncin kisa, sai ya yi "da na sani." Ya je mayar wa manyan firistoci da dattawan kuɗin azurfa talatin ɗin. 4 Ya ce, "Na yi zunubi da na ci amanar marar laifi."

Suka ce masa, "Ina ruwanmu da wannan? Wannan dai ruwanka ne."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também