Yohanna Mai Baftisma ya shirya hanya
1 A waɗancan kwanaki, Yohanna Mai Baftisma ya zo, yana wa’azi a Hamadan Yahudiya 2 yana cewa, "Ku tuba, gama mulkin sama ya yi kusa."