Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 4

Kiran almajirai na farko

18 Da Yesu yana kan tafiya a bakin Tekun Galili, sai ya ga waɗansu yan’uwa guda biyu, Siman wanda ake kira Bitrus da ɗan’uwansa Andarawus. Suna jefa abin kamun kifi a tafki, gama su masunta ne. 19 Sai Yesu ya ce, "Zo, ku bi ni, ni kuwa zan mai da ku masu jan mutane zuwa wurina."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também