Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 5

Gishiri da kuma haske

13 "Ku ne gishirin duniya, amma in gishiri ya rabu da daɗin ɗanɗanonsa, yaya za a sāke mai da daɗin ɗanɗanonsa? Ba shi da sauran amfani, sai dai a zubar da shi mutane kuma su tattaka.

14 "Ku ne hasken duniya. Birnin da yake a bisan tudu ba ya ɓoyuwa.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também