Pular para o conteúdo
Publicidade

Mateus 5

Kashen aure

31 "An kuma faɗa, Duk wanda ya saki matarsa, dole ba ta takardar saki. 5.31 M Sh 24.1 32 Amma ina gaya muku, duk wanda ya saki matarsa in ba a kan laifin zina ba, ya sa ta zama mazinaciya ke nan, kuma duk wanda ya auri macen da mijinta ya sake, shi ma yana zina ne.

Veja também