Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 8

2 Wani mutum mai kuturta ya zo ya durƙusa a gabansa ya ce, "Ubangiji, in kana so, kana iya tsabtacce ni."

3 Yesu ya miƙa hannunsa ya taɓa mutumin. Ya ce, "Ina so, ka tsabtacce!" Nan da nan aka warkar8.3 Girik aka tsabtacce da shi daga kuturtarsa. 4 Sai Yesu ya ce masa, "Ka lura kada ka gaya wa kowa. Sai dai ka tafi, ka nuna kanka ga firist ka kuma yi bayarwar da Musa ya umarta, a matsayin shaida gare su."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também