32 Yayinda suke fitowa, sai aka kawo wa Yesu wani mutum mai aljani, da ba ya iya magana. 33 Sa’ad da aka fitar da aljanin kuwa, sai beben ya yi magana. Taron suka yi mamaki suka ce, "Ba a taɓa ganin irin wannan abu a Isra’ila ba."
Publicidade

+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.