37 Sai ya ce wa almajiransa, "Girbi yana da yawa, amma ma’aikata kaɗan ne. 38 Saboda haka ku roƙi Ubangijin girbi, yă aiko da ma’aikata cikin gonarsa na girbi."
Publicidade

+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.