Pular para o conteúdo
Publicidade

Nehemiya 2

17 Sai na ce musu, "Kun ga matsalar da muke ciki, yadda Urushalima ta zama kango, an kuma ƙone ƙofofinta da wuta. Ku zo mu sāke gina katangar Urushalima, ba za mu ƙara shan kunya ba." 18 Na kuma faɗa musu game da yadda alherin Allahna yake tare da ni da kuma abin da sarki ya faɗa mini.

Suka amsa, suka ce, "Mu tashi, mu kama gini." Sai suka fara wannan aiki mai kyau.

Veja também