Publicidade

Provérbios 23

Faɗi 16

19 Ka saurara, ɗana, ka zama mai hikima,

ka kafa zuciyarka a hanyar da take daidai.

20 Kada ka haɗa kai da waɗanda suke shan ruwan inabi da yawa

ko masu haɗama kansu da abinci,

21 gama bugaggu da ruwan inabi da masu yawan ci sukan zama matalauta,

gama jiri yakan yi musu sutura da tsummoki.

Faɗi 17

22 Ka kasa kunne ga mahaifinka, wanda ya ba ka rai,

kada kuwa ka rena mahaifiyarka sa’ad da ta tsufa.

Veja também

Bíblia Online Bíblia Online

Bíblia Online • Versão: 2026-07-05_19-25-13-