Pular para o conteúdo
Publicidade

Karin Magana 3

5 Ka dogara ga Ubangiji da dukan zuciyarka

kada kuma ka dangana ga ganewarka;

6 cikin dukan hanyoyinka ka amince da shi,

zai kuwa sa hanyoyinka su miƙe.3.6 Ko kuwa zai nuna maka hanyoyi

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também