17 "Idon da yake yi wa mahaifi ba’a,
wanda yake wa mahaifiya dariyar rashin biyayya,
hankakin kwari za su ƙwaƙule masa ido,
ungulai za su cinye su.
17 "Idon da yake yi wa mahaifi ba’a,
wanda yake wa mahaifiya dariyar rashin biyayya,
hankakin kwari za su ƙwaƙule masa ido,
ungulai za su cinye su.