Pular para o conteúdo
Publicidade

Karin Magana 4

5 Ka nemi hikima, ka nemi fahimi;

kada ka manta da kalmomina ko ka kauce daga gare su.

6 Kada ka ƙyale hikima, za kuwa tsare ka;

ka ƙaunace ta, za kuwa lura da kai.

7 Hikima ce mafi girma duka; saboda haka ka nemi hikima.

Ko da za ci duk abin da kake da shi, ka dai nemi fahimi.

8 Ka ƙaunace ta, za ɗaukaka ka;

ka rungume ta, za kuwa girmama ka.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também