Pular para o conteúdo
Publicidade

Karin Magana 6

32 Amma mutumin da ya yi zina ba shi da hankali;

duk wanda ya yi haka yana hallaka kansa ne.

33 Dūka da kunya ne za su zama rabonsa,

kuma kunyarsa za dawwama.

34 Gama kishi kan da hasalar miji,

kuma ba zai ji tausayi ba sa’ad da yake ramawa.

35 Ba zai karɓi duk wata biya ba;

zai ƙi cin hanci, kome yawansu.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também