Ɗaukakawa
33 Kai, zurfin yalwar hikima da kuma sanin Allah yana nan a yalwace!
Hukunce-hukuncensa kuma su fi gaban bincike,
hanyoyinsa kuwa sun wuce gaban ganewa!
34 "Wa ya taɓa sanin zuciyar Ubangiji?
Ko kuwa yă ba shi shawara?"11.34 Ish 40.13
35 "Wa ya taɓa ba wa Allah wani abu,
da Allah zai sāka masa?"11.35 Ayu 41.11