9 Umarnan nan, "Kada ka yi zina." "Kada ka yi kisankai." "Kada ka yi sata." "Kada kuma ka yi ƙyashi."13.9 Fit 20.13-15,17; M Sh 5.17-19; M Sh 5.21 Da dai duk sauran umarnai an ƙunshe su ne a wannan kalma "Ka ƙaunaci maƙwabcinka kamar kanka."