Pular para o conteúdo
Publicidade

Romanos 14

10 Kai kuwa, don me kake ganin laifin ɗan’uwanka? Ko kuma don me kake rena ɗan’uwanka? Gama duk za mu tsaya a gaban kujerar shari’ar Allah. 11 A rubuce yake cewa,

" Muddin ina raye,in ji Ubangiji,

kowace gwiwa za durƙusa a gabana;

kowane harshe kuma zai furta wa Allah.’ "14.11 Ish 45.23

12 Don haka kowannenmu zai ba da lissafin kansa ga Allah.

Veja também