11 A rubuce yake cewa,
" ‘Muddin ina raye,’ in ji Ubangiji,
‘kowace gwiwa za tă durƙusa a gabana;
kowane harshe kuma zai furta wa Allah.’ "14.11 Ish 45.23
12 Don haka kowannenmu zai ba da lissafin kansa ga Allah.