Pular para o conteúdo
Publicidade

Romawa 8

20 Gama an sa halitta a cikin wulaƙanci, ba da son ta ba, sai dai ta wurin nufin wannan da ya mai da ita haka, da bege 21 cewa za a yantar da halitta kanta daga bautarta ga ruɓewa a kuma kawo ta cikin yancin ɗaukakar ya’yan Allah.

22 Mun san cewa dukan halitta tana nishi sai ka ce mace mai naƙuda har zuwa wannan lokaci.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também