Pular para o conteúdo
Publicidade

Romawa 8

Fiye da masu nasara

28 Mun kuma san cewa a cikin dukan abubuwa Allah yana aikata alheri ga waɗanda suke ƙaunarsa,8.28 Waɗansu rubuce-rubucen hannu na dā suna da, A cikin dukan al’amura Allah yana8.28 Ko kuwa aikata alheri ga waɗanda suke ƙaunarsa; waɗansu rubuce-rubucen hannu kuma suna da, dukan al’amura suna aikata tare zuwa ga alheri ga masu ƙaunar Allah waɗanda aka kira bisa ga nufinsa.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também