Pular para o conteúdo
Publicidade

Romawa 8

Fiye da masu nasara

28 Mun kuma san cewa a cikin dukan abubuwa Allah yana aikata alheri ga waɗanda suke ƙaunarsa,8.28 Waɗansu rubuce-rubucen hannu na dā suna da, A cikin dukan al’amura Allah yana8.28 Ko kuwa aikata alheri ga waɗanda suke ƙaunarsa; waɗansu rubuce-rubucen hannu kuma suna da, dukan al’amura suna aikata tare zuwa ga alheri ga masu ƙaunar Allah waɗanda aka kira bisa ga nufinsa. 29 Gama waɗanda Allah ya rigyasani ya kuma ƙaddara su dace da kamannin Ɗansa, don zama ɗan fari cikin yan’uwa masu yawa.

Veja também