Pular para o conteúdo
Publicidade

Rut 4

14 Mata suka ce wa Na’omi, "Yabo ya tabbata ga Ubangiji, wanda a wannan rana bai bar ki ba tare da dangi mai fansa ba. Allah sa zama sananne a dukan Isra’ila! 15 Zai sabunta rayuwarki adana ki a tsufanki. Gama surukarki wadda take ƙaunarki wadda kuma take mafi kyau gare ki fiye da ya’ya maza bakwai, ta haife shi."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também

Rute
Ver todos os capítulos de Rute