Pular para o conteúdo
Publicidade

Tiago 1

Saurarawa da kuma aikatawa

19 Yan’uwana ƙaunatattu, ku lura da wannan. Ya kamata kowa kasance mai saurin saurara, ba mai saurin magana ba, ba kuma mai saurin fushi ba, 20 gama fushin mutum ba ya kawo rayuwar adalcin da Allah yake so.

Veja também