Pular para o conteúdo
Publicidade

Yaƙub 1

Gwaje-gwaje da jarrabobi

2 Ku ɗauki wannan da farin ciki mai tsabta, yan’uwana, duk sa’ad da gwaje-gwaje na kowane iri suka zo muku, 3 domin kun san cewa gwajin bangaskiyarku yakan haifi daurewa. 4 Dole daurewa ta kammala aikinta don ku zama balagaggu da kuma cikakku, ba ku kuma rasa kome ba.

Veja também