Pular para o conteúdo
Publicidade

Tiago 2

Bangaskiya da ayyuka

14 Wanda amfani ne, yan’uwana, a ce wani ce yana da bangaskiya, amma ba shi da ayyuka? Anya, wannan bangaskiya za iya cetonsa kuwa? 15 A ce wani ɗan’uwa ko yar’uwa ba shi da riguna ko abincin yini, 16 sai waninku ce masa, "Sauka lafiya, Allah ya ba da ci da sha da kuma sutura," amma bai yi wani abu game da bukatunsa na jiki ba, ina amfani? 17 Haka ma bangaskiya ita kaɗai, in ba tare da ayyuka ba, matacciya ce.

Veja também