Pular para o conteúdo
Publicidade

Yaƙub 4

Miƙa kanku ga Allah

1 Me yake jawo faɗace-faɗace da gardandami a tsakaninku? Ashe, ba sha’awace-shaawacenku da suke yaƙi a zukatanku ba ne? 2 Kukan nemi abu ku rasa, sai ku yi kisa da ƙyashi. In kuka rasa abin da kuke nema sai ku shiga yin gardama da faɗa. Kukan rasa ne, domin ba ku roƙi Allah ba.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também