Pular para o conteúdo
Publicidade

Yaƙub 4

14 Alhali kuwa ba ku ma san abin da zai faru gobe ba. Wane iri ne ranku? Ku kamar hazo ne da yake bayyana na ɗan lokaci sa’an nan ɓace. 15 A maimakon haka, ya kamata ku ce, "In Ubangiji ya yarda, muna kuma a raye, za mu yi wannan ko wancan."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também