Pular para o conteúdo
Publicidade

Amizade

Por Bíblia Online

A amizade é um dos dons mais preciosos da vida. A Bíblia celebra amizades profundas — Davi e Jônatas, Rute e Noemi, Paulo e Timóteo — modelos de lealdade, fé e amor.

Valor da amizade

Há amigo mais chegado do que um irmão. Em todo tempo ama o amigo. A amizade verdadeira permanece nas tempestades.

Mutum mai abokai masu yawa kan lalace,

amma akwai abokin da yakan manne kurkusa fiye da ɗan’uwa.

Mutum mai abokai masu yawa kan lalace,

amma akwai abokin da yakan manne kurkusa fiye da ɗan’uwa.

Aboki yakan yi ƙauna a koyaushe,

ɗan’uwa kuma, ai, don ɗaukar nawayar juna ne aka haife shi.

Aboki yakan yi ƙauna a koyaushe,

ɗan’uwa kuma, ai, don ɗaukar nawayar juna ne aka haife shi.

Duk wanda ya rufe laifi yana inganta ƙauna ne,

amma duk wanda ya yi ta maimaita batu yakan raba abokai na kusa.

Kamar yadda ƙarfe kan wasa ƙarfe

haka mutum kan koyi daga mutum.

Kamar yadda ƙarfe kan wasa ƙarfe

haka mutum kan koyi daga mutum.

Man shafawa mai ƙanshi da kuma turare kan faranta zuciya,

gaisuwar amini kuma takan fito daga shawarar kirki.

Man shafawa mai ƙanshi da kuma turare kan faranta zuciya,

gaisuwar amini kuma takan fito daga shawarar kirki.

Kada ka manta da abokinka da kuma abokin mahaifinka,

kuma kada ka tafi gidan ɗan’uwanka sa’ad da masifa ta same ka,

gara ka je wurin maƙwabci na kusa da ka je wurin ɗan’uwan da yake da nisa.

Kada ka manta da abokinka da kuma abokin mahaifinka,

kuma kada ka tafi gidan ɗan’uwanka sa’ad da masifa ta same ka,

gara ka je wurin maƙwabci na kusa da ka je wurin ɗan’uwan da yake da nisa.

Gara tsawatawar da ake yi a fili

da ƙaunar da ake yi a ɓoye.

Za a iya amince da rauni daga aboki,

amma abokin gāba ko da ya sumbace ka kada ka sake da shi!

Shi da yake tafiya tare da masu hikima yakan ƙaru da hikima,

amma abokin wawaye zai yi fama da lahani.

Fitinannen mutum yakan zuga tashin hankali,

mai gulma kuma yakan raba abokai na kusa.

Faɗi 3

Kada ka yi abokantaka da mai zafin rai,

kada ka haɗa kai da wanda ba shi da wuya ya yi fushi,

in ba haka ba za ka koyi hanyoyinsa

ka kuma sa kanka a tarko.

Amizade cristã

Vós sois meus amigos se fazeis o que eu mando. Jesus nos chama de amigos — que honra imensa e responsabilidade!

Babu ƙaunar da ta fi wannan, a ce mutum ya ba da ransa saboda abokansa.

Babu ƙaunar da ta fi wannan, a ce mutum ya ba da ransa saboda abokansa.

Ba zan ƙara ce da ku bayi ba, don bawa bai san abin da maigidansa yake yi ba. A maimako in ce da ku abokai, domin na sanar da ku duk abin da na ji daga wurin Ubana.

Umarnina shi ne, Ku ƙaunaci juna kamar yadda na ƙaunace ku.

Ku ba da kanku ga juna cikin ƙauna irin ta yan’uwa. Kowa yi ƙoƙari wajen girmama wani fiye da kansa.

Ina marmarin ganinku don in ba ku wata baiwar ruhaniya, don ku yi ƙarfi wato, don ni da ku mu ƙarfafa juna ta wurin bangaskiyarmu.

Ƙaunar Allah da kuma tamu

Abokaina ƙaunatattu, mu ƙaunaci juna, domin ƙauna tana zuwa daga Allah ne. Duk mai ƙauna, haifaffe ne na Allah, ya kuma san Allah.

Abokaina ƙaunatattu, da yake Allah ya ƙaunace mu haka, ya kamata mu ma mu ƙaunaci juna. Ba wanda ya taɓa ganin Allah; amma in muna ƙaunar juna, Allah yana raye a cikinmu, ƙaunarsa kuwa ta zama cikakkiya a cikinmu ke nan.

Ya kuma ba mu wannan umarni cewa duk wanda yake ƙaunar Allah, dole ƙaunaci ɗan’uwansa.

Exemplos bíblicos

Davi e Jônatas fizeram aliança de amizade. Rute se apegou a Noemi. Abraão foi chamado amigo de Deus.

Shawulu ya fara kishin Dawuda

Bayan da Dawuda ya gama magana da Shawulu, sai Yonatan ɗan Shawulu ya ji zuciyarsa tana son Dawuda sosai. Yonatan kuwa yana ƙaunar Dawuda kamar ransa. Tun daga wannan rana Shawulu ya zaunar da Dawuda tare da shi, bai bar shi ya koma gidan mahaifinsa ba. Yonatan kuma ya yi yarjejjeniya da Dawuda saboda yana ƙaunarsa kamar ransa.

Yonatan kuma ya yi yarjejjeniya da Dawuda saboda yana ƙaunarsa kamar ransa.

Dawuda da Mefiboshet

Wata rana Dawuda ya yi tambaya ya ce, "Akwai wani har yanzu da ya rage a gidan Shawulu wanda zan nuna masa alheri saboda Yonatan?"

Rut Amma Rut ta amsa, "Kada ki roƙe ni in bar ki ko in koma daga gare ki. Inda za ki, zan tafi, kuma inda za ki zauna, zan zauna. Mutanenki, za su zama mutanena kuma Allahnki, zai zama Allahna. Inda za ki mutu zan mutu, zan mutu a can kuma za a binne ni. Bari Ubangiji ya hukunta ni da tsanani sosai, in wani abu in ba mutuwa ce ta raba ke da ni ba."

Aka kuma cika nassin nan da ya ce, "Ibrahim ya gaskata Allah, aka kuma lissafta wannan adalci ne gare shi," aka kuma ce da shi abokin Allah.

"Duk wanda ya ƙi yi alheri ga aboki

ya rabu ta tsoron Maɗaukaki.

Ku mazinata, ba ku san cewa abokantaka da duniya gāba ce da Allah ba? Duk wanda ya zaɓa zama abokin duniya ya zama abokin gāban Allah ke nan.

Companheirismo

Dois são melhores do que um. Quão bom e suave é que os irmãos vivam em união! A amizade fortalece e edifica.

Biyu sun fi ɗaya,

gama suna samun riba mai kyau na aikinsu.

In ɗaya ya fāɗi,

abokinsa zai taimake shi tashi.

Amma abin tausayi ne ga mutumin da ya fāɗi

ba shi kuma da wanda zai taimake shi tashi!

In ɗaya ya fāɗi,

abokinsa zai taimake shi tashi.

Amma abin tausayi ne ga mutumin da ya fāɗi

ba shi kuma da wanda zai taimake shi tashi!

Ana iya shan ƙarfin mutum ɗaya,

mutum biyu za su iya kāre kansu.

Igiya riɓi uku tana da wuya tsinkawa.

Biyu sun fi ɗaya,

gama suna samun riba mai kyau na aikinsu.

Abu mai kyau ne, mai daɗi kuma

sa’ad da yan’uwa suna zaman lafiya!

Abu mai kyau ne, mai daɗi kuma

sa’ad da yan’uwa suna zaman lafiya!

Yana kamar mai mai darajar da aka zuba a kai,

yana gangarawa a gemu,

yana gangarawa a gemun Haruna,

har zuwa wuyan rigunansa.

Yana kamar raɓar Hermon

da take zubowa a kan Dutsen Sihiyona.

Gama a can Ubangiji ya tabbatar da albarkarsa,

har ma rai na har abada.

Allah ya shirya masu kaɗaici a cikin iyalai,

ya jagorance yan kurkuku da waƙoƙi;

amma yan tawaye suna zama a ƙasa mai zafin rana.

ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka, ka kuma ƙaunaci maƙwabcinka kamar kanka."

Kada fa a ruɗe ku, "Ajiyar mugayen abokai yana ɓata hali mai kyau."

Kada fa a ruɗe ku, "Ajiyar mugayen abokai yana ɓata hali mai kyau."

Seja o primeiro