Pular para o conteúdo
Publicidade

Colheita

Por Bíblia Online

A colheita é princípio bíblico universal: colhemos o que semeamos. Quem semeia na fé e obediência colherá bênçãos abundantes do Senhor.

Semear e colher

Quem semeia no Espírito, do Espírito colherá vida eterna. Não nos cansemos de fazer o bem — ao tempo certo colheremos.

Wanda ya yi shuki don gamshi mutuntakarsa, daga wannan mutuntaka zai girbi hallaka. Wanda ya yi shuki domin gamshi Ruhu, daga Ruhu zai girbi rai madawwami.

Kada a ruɗe ku. Ba a yi wa Allah ba’a. Mutum yakan girbe abin da ya shuka ne.

Kada mu gaji da yin nagarta, gama a daidai lokaci za mu girbe amfani, in ba mu fid da zuciya ba.

To, shi da yake ba mai shuka iri, yake kuma ba da abinci a ci, shi ne zai ba ku irin shukawa, riɓanya shi, kuma albarkaci ayyukanku na alheri da yawa.

Masu salama da suke shuki cikin salama sukan girbe adalci.

Babu horon da yake da daɗi a lokacin da ake yinsa, sai dai zafi. Amma daga baya waɗanda suka horu ta haka sukan sami kwanciyar rai wadda aikin adalci yake bayarwa.

Fidelidade na semeadura

Honra ao Senhor com as tuas primícias. O Senhor abrirá as janelas do céu e derramará bênção sem medida.

Ka girmama Ubangiji da dukan dukiyarka,

ta wurin miƙa masa nunan fari na dukan amfanin gonarka;

Ku kawo dukan zakka cikin gidan ajiya, don a kasance da abinci a gidana. Ku gwada ni a wannan ku ga, ko ba zan buɗe taskokin sama in zubo muku albarka mai yawa, wadda har ba za ku rasa wurin sa ta ba, in ji Ubangiji Maɗaukaki.

" In kuka kiyaye farillaina, kuka yi biyayya da umarnaina, zan aika da ruwan sama a lokacinsa, ƙasa kuma za ba da hatsi, itatuwa kuma za su haihu ya’yansu.

Ku dubi tsuntsayen sararin sama mana; ba sa shuki ko girbi ko ajiya a rumbuna, duk da haka, Ubanku na sama yana ciyar da su. Ashe, ba ku fi su daraja nesa ba?

Kuringar inabin ta bushe

itacen ɓaure kuma ya yi yaushi,

ya’yan rumman, itacen dabino da itacen gawasa,

dukan itatuwan filaye, sun bushe.

Tabbatacce farin cikin yan adam

ya bushe.

Ko da yake itace ɓaure bai tohu ba,

ba kuma ya’ya a kuringar inabi,

ko da yake zaitun bai ba da amfani ba,

gonaki kuma ba su ba da abinci ba,

ko da yake babu tumaki a garke,

ba kuma shanu a turaku,

duk da haka zan yi farin ciki da Ubangiji,

zan yi murna da Allah Mai Cetona.

Seja o primeiro