Publicidade

Dívidas

Por Bíblia Online

As dívidas podem escravizar, mas a Bíblia nos ensina princípios de sabedoria financeira: não se endividar imprudentemente, pagar o que se deve e confiar em Deus como provedor.

O devedor é servo do credor

O rico domina sobre o pobre, e o que toma emprestado é servo do que empresta. A Bíblia convida à liberdade financeira.

Mawadaci yakan yi mulki a kan matalauci,

mai cin bashi kuwa bawan mai ba da bashi ne.

Kada ka ƙi yin alheri ga duk wanda ya dace,

sa’ad da kana iya yin haka.

Kuɗin da aka same su a rashin gaskiya yakan ɓace da sauri,

amma duk wanda ya tara kuɗi kaɗan-kaɗan za su yi ta ƙaruwa.

"Ba mai iya bauta wa iyayengiji biyu. Ko dai ƙi ɗaya, ƙaunaci ɗaya, ko kuwa yi aminci ga ɗaya, sa’an nan rena ɗayan. Ba dama ku bauta wa Allah, ku kuma bauta wa kuɗi gaba ɗaya."

Princípios financeiros

Pagai a todos o que lhes é devido. Deus promete que o justo não será desamparado e que a bênção virá sobre os obedientes.

Ku ba wa kowa hakkinsa. In kuna da bashin haraji, sai ku biya; in kuɗin shiga ne, ku biya kuɗin shiga; in ladabi ne, ku yi ladabi; in kuma girmamawa ne, ku ba da girma.

Ku yi ƙauna, gama ranar ta yi kusa

Kada hakkin kowa zauna a kanku, sai dai na ƙaunar juna, don mai ƙaunar maƙwabcinsa ya cika Doka ke nan.

Mugaye kan yi rance ba sa kuma biya,

amma masu adalci suna bayar hannu sake;

"In wani daga cikinku yana so ya gina gidan sama, ai, yakan fara zama ne, ya yi lissafin abin da ginin zai ci tukuna, don ga ko yana da isashen kuɗi da zai gama ginin.

Duk wanda ya roƙe ka abu, ka ba shi. In kuma wani ya yi maka ƙwace, kada ka nema mayar maka.

Ka gafarta mana laifofinmu,

kamar yadda mu ma muke gafarta wa masu yin mana laifi.

Contentamento

Seja o vosso viver sem ganância, contentando-vos com o que tendes. O Senhor é suficiente — não nos desamparará.

Ku kiyaye kanku daga yawan son kuɗi, ku kuma gamsu da abin da kuke da shi, gama Allah ya ce,

"Ba zan taɓa bar ka ba;

ba zan taɓa yashe ka ba."

Gama Ubangiji Allahnku zai albarkace ku kamar yadda ya yi alkawari, za ku kuma ba al’ummai masu yawa bashi, amma ba za ku karɓa bashi daga wurin wani ba. Za ku yi mulkin al’ummai masu yawa, babu wata kuwa da za yi mulkinku.

Seja o primeiro
Bíblia Online Bíblia Online

Bíblia Online • Versão: 2026-07-05_19-25-13-