Pular para o conteúdo
Publicidade

Livramento

Por Bíblia Online

Deus é o grande Libertador. Através da Bíblia, vemos Deus livrando seu povo de inimigos, de perigos e da morte. Quem clama ao Senhor, Ele ouve e liberta.

Deus ouve e livra

Clamaram ao Senhor na sua tribulação, e Ele os livrou das suas angústias. O Senhor é refúgio e a salvação dos que nele confiam.

Adalai kan yi kuka, Ubangiji kuwa yakan ji su;

yakan cece su daga dukan wahalarsu.

Zai kira bisa sunana, zan kuma amsa masa;

zan kasance tare da shi a lokacin wahala,

zan kuɓutar da shi in kuma girmama shi.

Zan ce game da Ubangiji, "Shi ne mafakata da kagarata,

Allahna, wanda nake dogara."

Tabbatacce zai cece ka

daga tarkon mai farauta

da kuma daga cututtuka masu kisa.

Allahnmu shi ne Allah wanda yake ceto;

daga Ubangiji Mai Iko Duka kuɓuta yake zuwa daga mutuwa.

Gama ka cece ni daga mutuwa

da kuma ƙafafun daga tuntuɓe,

don in yi tafiya a gaban Allah

cikin hasken rai.

Ku ceci marasa ƙarfi da masu bukata;

ku kuɓutar da su daga hannun mugaye.

Ka ji daɗin cetona, ya Ubangiji;

Ya Ubangiji, ka zo da sauri ka taimake ni.

Saboda haka bari duk mai tsoron Allah yi addu’a gare ka

yayinda kake samuwa;

tabbatacce sa’ad da manyan ruwaye suka taso,

ba za su kai wurinsa ba.

Livramento poderoso

Deus livrou Daniel dos leões, os jovens hebreus do fogo e Israel do Egito. Seu braço não é curto para salvar.

In an jefa mu cikin tanderun wutar nan, Allahn da muke bauta wa zai iya cetonmu daga ita, kuma ya sarki, zai cece mu daga hannunka. Amma ko da bai cece mu ba, muna so ka sani, ya sarki; cewa ba za mu bauta wa allolinka ba ko kuma mu yi sujada ga gunkin zinariyar da ka kafa ba."

Ya kuɓutar da ni daga hannun abokin gāba mai iko,

daga maƙiyina da suka fi ƙarfina.

Sai shi da Dawuda suka shiga gonar sha’ir ɗin, suka tsaya ciki don su tsare ta. Suka ragargaza Filistiyawa, Ubangiji kuma ya kawo babban nasara.

In kuka yi haka, idan kuma suka yi kuka gare ni, zan ji kukansu.

I, kuma tun fil azal ni ne shi.

Babu wani da zai amshi daga hannuna.

Sa’ad da na aikata, wa zai iya sauyawa?"

Redenção e restauração

Todo aquele que invocar o nome do Senhor será salvo. Deus livra do pecado, da morte e de todo mal aqueles que se humilham diante dele.

gama, "Duk wanda ya kira bisa sunan Ubangiji zai sami ceto."

Yanzu me kake jira? Ka tashi, a yi maka baftisma, a wanke zunubanka, ta wurin kira bisa ga sunansa.

ku kuma jira dawowar Ɗansa daga sama, wanda ya tasa daga matattu, Yesu, wanda ya cece mu daga fushi mai zuwa.

in mutanena, waɗanda ake kira da sunana, sun ƙasƙantar da kansu, suka kuma yi addu’a, suka nemi fuskata, suka kuma juye daga mugayen hanyoyinsu, zan ji daga sama in kuma gafarta zunubinsu in kuwa warkar da ƙasarsu.

Kuma zan yi duk abin da kuka roƙa cikin sunana, don Ɗan ya kawo ɗaukaka ga Uban. Za ku iya roƙe ni kome a cikin sunana, zan kuwa yi.

Yesu ya yi alkawarin Ruhu Mai Tsarki

"In kuna ƙaunata za ku yi biyayya da umarnina. Zan kuwa roƙi Uba, zai kuwa ba ku wani Mai Taimakon da zai kasance tare da ku har abada,

Mun san cewa Allah ba ya sauraron masu zunubi. Yakan saurari mai tsoronsa mai aikata nufinsa.

Ku matso kusa da Allah shi kuwa zai matso kusa da ku. Ku wanke hannuwanku, ku masu zunubi, ku kuma tsarkake zukatanku, ku masu zuciya biyu.

In ku da kuke mugaye kun san yadda za ku ba da kyautai masu kyau ga ya’yanku, balle Ubanku na sama, ba zai fi ku iya ba da abubuwa masu kyau, ga su waɗanda suka roƙe shi ba!

Ya yi addu’a ga Allah ya kuwa samu alheri a wurinsa,

yana ganin fuskar Allah yana kuma yin sowa don murna;

Allah ya mayar da shi ya zama mai adalci.

Seja o primeiro

Este artigo te tocou? Faça uma oração!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.