Pular para o conteúdo
Publicidade

Luz do mundo

Por Bíblia Online

Jesus declarou: 'Eu sou a luz do mundo.' A luz é metáfora central da Bíblia — Deus é luz, Cristo é luz, e os cristãos são chamados a brilhar como filhos da luz neste mundo.

Jesus, a luz do mundo

Jesus disse: quem me segue não andará em trevas, mas terá a luz da vida. Ele é a verdadeira luz que ilumina todo homem.

Gaskiyar shaidar Yesu

Sa’ad da Yesu ya sāke magana da mutanen, sai ya ce, "Ni ne hasken duniya. Duk wanda ya bi ni ba zai yi tafiya cikin duhu ba, sai dai sami hasken rayuwa."

Gaskiyar shaidar Yesu

Sa’ad da Yesu ya sāke magana da mutanen, sai ya ce, "Ni ne hasken duniya. Duk wanda ya bi ni ba zai yi tafiya cikin duhu ba, sai dai sami hasken rayuwa."

A cikinsa rai ya kasance, wannan rai kuwa shi ne hasken mutane. Hasken yana haskakawa cikin duhu, amma duhun bai rinjaye shi ba.

Hasken yana haskakawa cikin duhu, amma duhun bai rinjaye shi ba.

Hasken yana haskakawa cikin duhu, amma duhun bai rinjaye shi ba.

Yayinda ina a cikin duniya, ni ne hasken duniya."

Na zo cikin duniya a kan ni haske ne, don duk wanda ya gaskata da ni, kada zauna a cikin duhu.

Hukuncin shi ne, Haske ya zo cikin duniya, amma mutane suka so duhu a maimakon haske domin ayyukansu mugaye ne. Duk mai aikata mugunta yana ƙin haske, ba zai kuwa zo cikin haske ba don yana tsoro kada ayyukansa su tonu. Amma duk mai rayuwa bisa ga gaskiya yakan zo cikin haske, domin a gani a sarari cewa ayyukan da ya yi an yi su ne ta wurin Allah.

Deus é luz

Deus é luz e nele não há treva alguma. Se andarmos na luz, temos comunhão uns com os outros e o sangue de Jesus nos purifica.

Tafiya cikin haske

Wannan shi ne saƙon da muka ji daga wurinsa, muna kuma sanar da ku cewa Allah haske ne; a cikinsa kuwa babu duhu ko kaɗan.

Tafiya cikin haske

Wannan shi ne saƙon da muka ji daga wurinsa, muna kuma sanar da ku cewa Allah haske ne; a cikinsa kuwa babu duhu ko kaɗan. In muka ce muna zumunci da shi amma muna tafiya cikin duhu, ƙarya muke yi, kuma ba ma rayuwa bisa ga gaskiya. Amma in muna tafiya cikin haske, yadda yake cikin haske, muna da zumunci da juna ke nan, kuma jinin Yesu, Ɗansa, yana tsarkake mu daga dukan zunubi.

Amma in muna tafiya cikin haske, yadda yake cikin haske, muna da zumunci da juna ke nan, kuma jinin Yesu, Ɗansa, yana tsarkake mu daga dukan zunubi.

Amma in muna tafiya cikin haske, yadda yake cikin haske, muna da zumunci da juna ke nan, kuma jinin Yesu, Ɗansa, yana tsarkake mu daga dukan zunubi.

Kowane abu mai kyau da kuma kowace cikakkiyar kyauta daga sama suke, sun sauko ne daga wurin Uban haskoki, wanda ba sauyawa ko wata alamar sākewa a gare shi faufau.

Kowane abu mai kyau da kuma kowace cikakkiyar kyauta daga sama suke, sun sauko ne daga wurin Uban haskoki, wanda ba sauyawa ko wata alamar sākewa a gare shi faufau.

Vós sois a luz do mundo

Jesus disse aos discípulos: vós sois a luz do mundo. Não se esconde uma cidade edificada sobre um monte. Brilhem a vossa luz!

"Ku ne hasken duniya. Birnin da yake a bisan tudu ba ya ɓoyuwa. Mutane ba sa ƙuna fitila su rufe ta da murfi. A maimako, sukan ajiye ta a kan wurin ajiye fitila, takan kuma ba da haske ga kowa a cikin gida. Haka ma, bari haskenku haskaka a gaban mutane, domin su ga ayyukanku masu kyau, su kuwa yabi Ubanku da yake cikin sama.

"Ku ne hasken duniya. Birnin da yake a bisan tudu ba ya ɓoyuwa.

Mutane ba sa ƙuna fitila su rufe ta da murfi. A maimako, sukan ajiye ta a kan wurin ajiye fitila, takan kuma ba da haske ga kowa a cikin gida. Haka ma, bari haskenku haskaka a gaban mutane, domin su ga ayyukanku masu kyau, su kuwa yabi Ubanku da yake cikin sama.

mutanen da suke zama cikin duhu

sun ga babban haske;

haske kuma ya haskaka

a kan waɗanda suke zama a inuwar mutuwa."

Amma ku zaɓaɓɓu ne, ƙungiyar firistocin babban Sarki, al’umma mai tsarki, jama’a mallakar Allah, domin ku shaida yabon shi wanda ya kira ku daga cikin duhu zuwa haskensa mai banmamaki.

Amma ku zaɓaɓɓu ne, ƙungiyar firistocin babban Sarki, al’umma mai tsarki, jama’a mallakar Allah, domin ku shaida yabon shi wanda ya kira ku daga cikin duhu zuwa haskensa mai banmamaki.

Dukanku ya’yan haske ne da kuma ya’yan rana. Mu ba mutanen dare ko na duhu ba ne.

A luz nas Escrituras

A Palavra de Deus é lâmpada para nossos pés e luz para o caminho. Ela ilumina, revela e nos guia na verdade.

Maganarka fitila ce ga ƙafafuna

haske kuma a kan hanyata.

Maganarka fitila ce ga ƙafafuna

haske kuma a kan hanyata.

Fassarar maganganunka sukan ba da haske;

sukan ba da ganewa ga marar ilimi.

Ubangiji ne haskena da cetona,

wa zan ji tsoro?

Ubangiji ne mafakar raina,

wane ne zan ji tsoro?

Gama a gare ka akwai maɓulɓular rai

cikin haskenka mukan ga haske.

Kai Ya Ubangiji, ka sa fitilata ta yi ta ci;

Allahna ya mai da duhu ya zama haske.

Ka sa kanka a hanyar Ubangiji;

ka kuma dogara gare shi zai kuwa yi wannan.

Zai sa adalcinka haskaka kamar hasken safiya,

gaskiyarka kuma kamar rana a tsaka.

Gama ka cece ni daga mutuwa

da kuma ƙafafun daga tuntuɓe,

don in yi tafiya a gaban Allah

cikin hasken rai.

Ka mai da mu, ya Ubangiji Allah Maɗaukaki;

ka sa fuskarka ta haskaka a kanmu,

za mu kuwa cetu.

Ba da takobinsu ba ne suka ci ƙasar,

ba kuwa ƙarfin hannunsu ne ya ba su nasara ba;

hannun damanka ne, ƙarfin hannunka,

da kuma hasken fuskarka, gama ka ƙaunace su.

Bari fuskarka ta haskaka a kan bawanka;

ka cece ni da ƙaunarka marar ƙarewa.

Luz versus trevas

A luz brilha nas trevas e as trevas não a venceram. Cristãos são chamados a não ter comunhão com as trevas, mas a expô-las.

Allahn zamanin nan ya makanta hankulan marasa ba da gaskiya, yadda har ba za su iya ganin hasken bishara ta ɗaukakar Kiristi ba, wanda yake kamannin Allah. Gama ba wa’azin kanmu muke yi ba, sai dai na Yesu Kiristi, a kan shi ne Ubangiji, mu kuma bayinku saboda Yesu. Domin shi Allah wanda ya ce, "Bari haske haskaka daga duhu," ya sa haskensa ya haskaka a cikin zukatanmu, don ba mu hasken sanin ɗaukakar Allah a fuskar Kiristi.

Domin shi Allah wanda ya ce, "Bari haske haskaka daga duhu," ya sa haskensa ya haskaka a cikin zukatanmu, don ba mu hasken sanin ɗaukakar Allah a fuskar Kiristi.

Kada ku haɗa kai da marasa bi

Kada ku haɗa kai da marasa bi. Gama me ya haɗa adalci da mugunta? Ko kuwa me ya haɗa haske da duhu?

Ina kuma addu’a cewa zuciyarku waye don ku gane ko mene ne sa zuciyan nan da ya kira ku a kansa, ku kuma san darajar dukiyan nan wadda take ta mutanen Allah, wato, albarkunsa.

Mutanen da suke tafiya cikin duhu

sun ga babban haske;

a kan waɗanda suke zama a ƙasar inuwar mutuwa

haske ya haskaka.

Ɗaukakar Sihiyona

"Ki tashi, ki haskaka, gama haskenki ya zo,

ɗaukakar Ubangiji ya taso a kanki.

Ɗaukakar Sihiyona

"Ki tashi, ki haskaka, gama haskenki ya zo,

ɗaukakar Ubangiji ya taso a kanki.

Duba, duhu ya rufe duniya

duhu mai kauri kuma yana bisa mutane,

amma Ubangiji ya taso a kanki

ɗaukakarsa kuma ya bayyana a bisanki.

Al’ummai za su zo wurin haskenki,

sarakuna kuma zuwa asubahin sabon yininki.

"Ku kasa kunne gare ni, mutanena;

ku ji ni, al’ummata.

Doka za fito daga gare ni;

shari’ata za zama haske ga al’ummai.

Proclamar a luz

Os cristãos são embaixadores da luz, chamados a proclamar as virtudes daquele que nos chamou das trevas para a sua maravilhosa luz.

Gama abin da Allah ya umarce mu ke nan cewa,

" Na sa ka zama haske ga Al’ummai,

don ka kawo cetona zuwa iyakokin duniya."

Gama abin da Allah ya umarce mu ke nan cewa,

" Na sa ka zama haske ga Al’ummai,

don ka kawo cetona zuwa iyakokin duniya."

Amma na sami taimakon Allah har zuwa yau. Yanzu ga ni a tsaye a nan, ina shaida ga babba da yaro. Ba na faɗin kome fiye da abin da annabawa da Musa suka ce zai faru, cewa Kiristi zai sha wahala, kuma a matsayin wanda yake na fari da zai tashi daga matattu, zai yi shelar haske ga mutanensa da kuma Al’ummai."

Sai Allah ya ce, "Bari haske kasance," sai kuwa ga haske.

" ‘ "Ubangiji albarkace ku,

kuma kiyaye ku;

Ubangiji sa fuskarsa ta haskaka a kanku,

kuma yi muku alheri;

Ubangiji dube ku da idon rahama,

kuma ba ku salama." 

Yakan bayyana zurfafa da ɓoyayyun abubuwa;

ya san abin da yake cikin dare,

haske kuwa yana zaune tare da shi.

Birnin ba ya bukatar rana ko wata su haskaka shi, gama ɗaukakar Allah tana ba shi haske, Ɗan Ragon kuwa shi ne fitilar birnin.

Ba za a ƙara yin dare ba. Ba za su bukaci hasken fitila ko hasken rana ba, domin Ubangiji Allah zai haskaka su. Za su kuwa yi mulki har abada abadin.

Fitila a kan wurin ajiye fitila

"Ba mai ƙuna fitila sa’an nan ya ɓoye ta a cikin tulu, ko kuma ya sa ta a ƙarƙashin gado ba. A maimakon haka, yakan sa ta a kan wurin ajiye fitila, saboda mutane masu shigowa su ga haske.

Idonka shi ne fitilar jikinka. Sa’ad da idanunka suna da lafiya, dukan jikinka ma na cike da haske, amma sa’ad da idanunka suna da lahani, dukan jikinka ma na cike da duhu.

Abin da kuka faɗa a cikin duhu, za a ji shi a hasken rana. Kuma abin da kuka faɗa a kunne, a cikin ɗakunan ciki-ciki, za a yi shelarsa daga kan rufin ɗakuna.

Seja o primeiro

Este artigo te tocou? Faça uma oração!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.