Pular para o conteúdo
Publicidade

Mentira

Por Bíblia Online

A mentira é condenada pela Bíblia como pecado grave. Deus é verdade, e quem mente se alinha com o pai da mentira. O cristão é chamado a falar a verdade em amor.

Deus odeia a mentira

Os lábios mentirosos são abominação para o Senhor. A Bíblia adverte que todo mentiroso terá parte no lago de fogo.

Ubangiji yana ƙyamar leɓunan masu ƙarya,

amma yana jin daɗin mutanen da suke masu gaskiya.

Amma matsorata, da marasa bangaskiya, masu ƙazanta, masu kisankai, masu fasikanci, masu sihiri, masu bautar gumaka da dukan maƙaryata, wurinsu zai kasance a cikin tafkin wutar da yake farar wuta mai ci. Wannan fa ita ce mutuwa ta biyu."

Akwai abubuwa shida da Ubangiji ya ƙi,

abubuwa bakwai da suke abin ƙyama gare shi,

duban reni,

harshe mai ƙarya,

hannuwa masu zub da jinin marar laifi,

zuciyar da take ƙulla mugayen dabaru,

ƙafafun da suke sauri zuwa aikata mugunta,

mai shaidar ƙarya wanda yake zuba ƙarairayi,

da kuma mutumin da yake tā-da-na-zaune-tsaye a cikin yan’uwa.

Kada ku yi wa juna ƙarya, da yake kun tuɓe tsohon halinku tare da ayyukansa

Falar a verdade

Despojai-vos da mentira e falai a verdade cada um com o próximo. Cristo é a verdade, e nos chama a ser testemunhas fiéis.

Saboda haka dole kowannenku bar yin ƙarya, kuma riƙa faɗa wa maƙwabcinsa gaskiya, gama dukanmu gaɓoɓi jiki ɗaya ne.

Yesu ya amsa ya ce, "Ni ne hanya, ni ne gaskiya, ni ne kuma rai. Ba mai zuwa wurin Uba sai dai ta wurina.

Ku na ubanku ne, Iblis, kuna kuwa so ku aikata abin da ubanku yake so. Shi mai kisankai ne tun farko. Ba ruwansa da gaskiya, gama gaskiya ba ta cikinsa. Yayinda yake ƙarya, yana yin halinsa ne, gama shi maƙaryaci ne, uban ƙarairayi kuma.

Mai shaidar ƙarya ba zai tafi babu hukunci ba,

kuma duk mai baza ƙarairayi zai hallaka.

Babu mai ruɗun

da zai zauna a gidana;

babu mai ƙaryan

da zai tsaya a gabana.

Consequências da falsidade

A mentira destrói confiança e relacionamentos. As Escrituras alertam sobre os frutos amargos do engano e da falsidade.

Dukiyar da aka samu ta wurin harshe mai yin ƙarya

tarin tururi ne da kuma mugun tarko.

Leɓunan gaskiya kan dawwama har abada,

amma harshen ƙarya yakan dawwama na ɗan lokaci ne kawai.

Harshe mai faɗin ƙarya yana ƙin waɗanda yake ɓata musu rai,

daɗin baki kuma yakan aikata ɓarna.

Kakan hallaka masu yin ƙarya.

Masu kisankai da mutane masu ruɗu

Ubangiji yana ƙyama.

" Kada ku yi sata.

" Kada ku yi ƙarya.

" Kada ku ruɗe juna.

Seja o primeiro