Pular para o conteúdo
Publicidade

Órfãos

Por Bíblia Online

Deus tem um cuidado especial pelos órfãos. Ele se apresenta como pai dos que não têm pai e defensor dos desamparados, e ordena a seu povo que faça o mesmo.

Deus, pai dos órfãos

O Senhor é pai dos órfãos e protetor das viúvas. Ele sustenta os que perderam amparo humano e cuida deles com ternura.

Rera wa Allah, rera yabo ga sunansa,

ku ɗaukaka wanda yake hawa a kan gizagizai;

sunansa Ubangiji ne, ku kuma yi farin ciki a gabansa.

Uba ga marayu, mai kāre gwauraye,

shi ne Allah a mazauninsa mai tsarki.

Ubangiji yana tsaron baƙi

yana kuma lura da marayu da kuma gwauruwa,

amma yakan lalatar da hanyoyin mugaye.

Ku tsare mutuncin marasa ƙarfi da marayu;

ku kāre hakkin matalauta da waɗanda ake danniya.

Ba zan bar ku marayu ba; zan zo wurinku.

O chamado da justiça

A religião pura é visitar órfãos e viúvas em suas aflições. Deus ordena a defesa do necessitado e o cuidado com os mais frágeis.

Addinin da Allah Ubanmu ya yarda da shi a matsayin mai tsabta da kuma marar aibi shi ne, a kula da marayu da gwauraye cikin damuwoyinsu, a kuma kiyaye kai daga lalacin da duniya take sa wa.

Ku koyi yin nagarta; ku nemi adalci.

Ku ƙarfafa waɗanda aka zalunta.

Ku ba wa marayu hakkinsu,

ku taimaki gwauruwa.

"Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki ya ce, Ku yi shari’ar gaskiya; ku nuna jinƙai da tausayi ga juna. Kada ku danne gwauruwa ko maraya, baƙo ko talaka. A cikin zuciyarku kada ku yi mugun tunani game da juna.

"Kada ku ci zalin gwauruwa, ko maraya. In kuka yi haka, idan kuma suka yi kuka gare ni, zan ji kukansu. Zan husata, in kuma kashe ku da takobi; matanku kuma, su ma su zama gwauraye, ya’yanku kuwa su zama marayu.

domin na ceci matalauta waɗanda suka nemi taimako,

da marasa mahaifi waɗanda ba su da wanda zai taimake su.

Mutumin da yake bakin mutuwa ya sa mini albarka.

Na faranta wa gwauruwa zuciya.

Seja o primeiro