Pular para o conteúdo
Publicidade

10 versículos sobre esperança em tempos difíceis

Por Bíblia Online

A vida é feita de momentos de paz e de tormenta, mas, felizmente, a Bíblia nos oferece conforto e esperança em tempos difíceis por meio da Palavra de Deus. Confira abaixo 10 versículos que revelam o cuidado e a onipresença do Senhor conosco em momentos de dificuldade.

Lista de versículos:

1. Jeremias 29:11

Gama na san shirye-shiryen da na yi muku," in ji Ubangiji, "shirye-shiryen cin gaba ba na cutarwa ba, shirye-shiryen ba ku sa zuciya da kuma na nan gaba.

2. Salmos 46:1

Allah ne mafakarmu da ƙarfinmu,

kullum yana a shirye taimaka a lokacin wahala.

3. Romanos 15:13

Bari Allah na bege cika ku da matuƙar farin ciki da salama yayinda kuke dogara gare shi, domin ku yalwata cikin bege ta wurin ikon Ruhu Mai Tsarki.

4. Isaías 41:10

Saboda haka kada ka ji tsoro, gama ina tare da kai;

kada ka karai, gama ni ne Allahnka.

Zan ƙarfafa ka in kuma taimake ka;

zan riƙe ka da hannun damana mai adalci.

5. Mateus 11:28

"Ku zo gare ni, dukanku da kuka gaji kuke kuma fama da kaya, zan kuwa ba ku hutu.

6. 2 Coríntios 4:17-18

Don wannan yar wahalar tamu mai saurin wucewa, ita take tanadar mana madawwamiyar ɗaukaka mai yawa, fiye da kwatanci. Domin ba abubuwan da ido yake gani ne muke dubawa ba, sai dai marasa ganuwa. Gama abubuwan da ake gani masu saurin wucewa ne, marasa ganuwa kuwa, madawwama ne.

7. Salmos 34:17-18

Adalai kan yi kuka, Ubangiji kuwa yakan ji su;

yakan cece su daga dukan wahalarsu.

Ubangiji yana kusa da waɗanda suka karai

ya kuma cece waɗanda aka ragargaza a ruhu.

8. Hebreus 10:23

Bari mu tsaya da ƙarfi a kan ga begen da muka ce namu ne, gama shi da ya yi alkawarin, mai aminci ne.

9. 1 Pedro 5:7

Ku danƙa masa dukan damuwarku, domin shi ne yake lura da ku.

10. Filipenses 4:6-7

Kada ku damu game da kome sai dai a cikin abu duka, ku gabatar da roƙe-roƙenku ga Allah ta wurin addu’a da roƙo, tare da godiya. Salamar Allah, wadda ta wuce dukan fahimta, za tsai da zukatanku da tunaninku cikin Kiristi Yesu.

Esses são apenas alguns exemplos, mas que podem lhe trazer paz. Nunca deixe de conversar com Deus sobre suas angústias, somente Ele pode acalmar o vosso coração.

Compartilhe esses versículos com alguém que esteja precisando de esperança e calmaria. Ajude a espalhar a palavra de Deus!

Deus abençoe!

Joãoe Kerolen
1 pessoa deu Amém