Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Korintiyawa 14

Tsarin sujada

26 Me za mu ce ke nan yan’uwa? Sa’ad da kuka taru, wani yakan yi waƙa, wani koyarwa, wani wahayi, wani yin magana da wani harshe, wani kuma fassara. Dole ne a yi duka don gina ikkilisiya.

Veja também