Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Coríntios 2

14 Mutumin da ba shi da Ruhu, ba ya yarda da abubuwan da suka fita daga Ruhun Allah, domin wauta ce a gare shi. Ba kuwa zai fahimce su ba, domin ta Ruhu ne ake fahimtarsu. 15 Mutumin ruhaniya yakan gwada dukan abubuwa, amma shi kansa ba ya ƙarƙashin shari’ar mutum.

16 "Wa ya taɓa sanin hankalin Ubangiji,

har da zai koya masa?"2.16 Ish 40.13

Amma muna da tunani iri na Kiristi ne.

Veja também