Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Coríntios 7

12 Ga sauran kuwa (ni ne fa na ce ba Ubangiji ba), in wani ɗan’uwa yana da mata wadda ba mai bi ba ce, kuma tana so ta zauna tare da shi, kada sake ta. 13 In kuma mace tana da miji wanda ba mai bi ba ne, kuma yana so zauna tare da ita, kada kashe auren. 14 Don miji marar ba da gaskiya an tsarkake shi ta wurin matarsa. Mace marar ba da gaskiya kuma an tsarkake ta ta wurin mijinta. In ba haka ba ya’yanku ba za su zama da tsarki ba, amma kamar yadda yake, su masu tsarki ne.

Veja também