Pular para o conteúdo
Publicidade

1 João 5

18 Mun san cewa kowane haifaffe na Allah ba ya cin gaba da yin zunubi; kasancewarsa haifaffe na Allah ita takan kāre shi, mugun kuwa ba zai iya cuce shi ba. 19 Mun san cewa mu ya’yan Allah ne, duniya duka kuwa tana hannun Mugun.

Veja também