Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Bitrus 2

21 Ga wannan ne aka kira ku, domin Kiristi ya sha wahala dominku, ya bar muku gurbin da ya kamata ku bi.

22 "Bai taɓa yin laifi ba sam,

ba a kuma sami ƙarya a bakinsa ba."2.22 Ish 53.9

23 Sa’ad da suka zazzage shi, bai rama ba; sa’ad da ya sha wahala, bai yi barazana ba. A maimakon haka, ya miƙa kansa ga wanda yake shari’ar adalci.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também