Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Sarakuna 19

5 Sa’an nan ya kwanta a ƙarƙashin itacen ya yi barci.

Farat ɗaya sai wani mala’ika ya taɓa shi, ya ce, "Tashi ka ci abinci." 6 Ya duba kewaye, sai ga wainar burodi kusa da kansa a bisa garwashin wuta mai zafi, da kuma tulun ruwa. Ya ci, ya sha, sa’an nan ya sāke kwanta.

Veja também