Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Reis 3

26 Ainihin mamar ɗan da yake a raye ta cika da tausayi saboda ɗanta, sai ta ce wa sarki, "Ina roƙonka, ranka daɗe, kada ka kashe yaron! Ka ba ta kawai!"

Amma ɗayan matar ta ce, "Kada a ba kowa daga cikinmu ɗan da rai, a ci gaba a raba shi!"

Veja também