Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Sama’ila 1

15 Hannatu ta ce, "Ba haka ba ne, ranka daɗe, ni mace ce da take cikin matsala ƙwarai da gaske. Ban sha ruwan inabi ba, ko wani abu mai sa maye, ina dai faɗa wa Ubangiji abin da yake damuna ne. 16 Kada ka yi zato baiwarka yar iska ce. Ina addu’a a nan saboda yawan azaba da baƙin cikin da nake ciki."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também