Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Sama’ila 1

22 Hannatu kuwa ba bi su ba. Ta gaya wa mijinta cewa, "Sai bayan na yaye yaron, zan kai shi in miƙa shi a gaban Ubangiji, kuma kasance a wurin koyaushe."

23 Elkana mijinta ya ce mata, "Ki yi abin da kika ga ya fi miki kyau. Ki jira har sai bayan kin yaye shi. Ubangiji dai ya cika maganarsa." Saboda haka matar ta tsaya a gida, ta yi ta renon ɗanta har ta yaye shi.

24 Bayan ta yaye shi, sai ta ɗauki yaron tare da bijimi bana uku, da mudun gari, da salkan ruwan inabi, ta kawo su a gidan Ubangiji a Shilo.

Veja também