23 Da Abigiyel ta ga Dawuda, sai ta gaggauta ta sauka daga kan jaki, ta rusuna a gaban Dawuda da fuskarta har ƙasa. 24 Ta fāɗi a ƙafafunsa ta ce, "Bari laifin yă zama nawa, ranka yă daɗe. Ina roƙonka ka bar baiwarka ta yi magana, ka ji abin da baiwarka za tă ce.
Publicidade
1 Sama’ila 25
Estes versículos te tocaram? Ore agora!
+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.