Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Sama’ila 7

1 Mutanen Kiriyat Yeyarim suka ɗauki akwatin alkawarin Ubangiji. Suka kai a gidan Abinadab da ke kan tudu, suka keɓe Eleyazar ɗansa lura da akwatin alkawarin Ubangiji. 2 Akwatin Alkawarin ya daɗe a Kiriyat Yeyarim ya kai shekara ashirin cif.

Sama’ila ya ci Filistiyawa da yaƙi a Mizfa

Sai dukan mutanen Isra’ila suka yi makoki suka nemi Ubangiji.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também