Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Timoti 5

17 Dattawan da suka bi da al’amuran ikkilisiya da kyau sun cancanci girmamawa ninki biyu, musamman waɗanda aikinsu wa’azi ne da kuma koyarwa. 18 Gama Nassi ya ce, "Kada ka sa wa bijimi takunkumi yayinda yake sussukar hatsi,"5.18 M Sh 25.4 da kuma, "Ma’aikaci ya cancanci hakkinsa."5.18 Luk 10.7

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também