Pular para o conteúdo
Publicidade

2 Sama’ila 21

10 Rizfa yar Aiya ta ɗauki tsumma ta yi wa kanta shimfiɗa a kan dutse. Tun daga farkon girbi har ruwa damina ya sauko a kan gawawwakin, ba yarda tsuntsayen sama su taɓa su da rana ko mugayen namun jeji da dare ba.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também