Pular para o conteúdo
Publicidade

Ru’uya ta Yohanna 11

Ƙaho na bakwai

15 Mala’ika na bakwai ya busa ƙahonsa, sai aka ji muryoyi masu ƙarfi a sama da suka ce,

"Mulkin duniya ya zama

mulkin Ubangijinmu da na Kiristinsa,

zai kuwa yi mulki har abada abadin."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também