Pular para o conteúdo
Publicidade

Ru’uya ta Yohanna 13

16 Ta kuma tilasta wa kowa, manya da yara, mawadata da matalauta, yantattu da bayi, don a yi musu alama a hannun dama ko a goshi, 17 don kada kowa saya ko sayar, sai dai yana da alamar, wadda take sunan dabbar ko kuma lambar sunanta.

18 Wannan yana bukata hikima. Duk mai hankali, sai lissafta lambar dabbar, gama lamban nan ta mutum ne. Lambarta kuwa ita ce 666.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também